Connect with us

Featured

Muna Gabatar Muku Da Ingantaccen Sinadarin FFX, Wanda Ke Ƙarawa Inji Lafiya Da Kuma Ƙarko

MENENE FFX?
Kampanin My Daily Choice (MDC) ne sukayi sinadarin Fuel Factor X (FFX).

An qaddamar da shi a watan Aprilu na shekarar 2022 a qasar Amurka, yayinda aka qaddamar da shi a Nigeria a watan June 2022.

FFX sinadari ne da aka sarrafa ta hanyar kimiyya domin ya qarawa makamashin da muke amfani dasu Kamar su man petur, gas, kalanzir da diesel inganci.

Faidodin amfani da FFX
1. Kara lafiya da qarkon inji – Fuel Factor X (FFX) na amfani da nau’ikan sinadari da suke taimakekeniya wajen saka injina suyi aiki cikin lumana ya Kuma tsaftace bagarorin injin Kamar su kapireto, plogi da sauransu. Yana Hana gogewar qarafan inji da Kuma tsatsa. Hakan zai sa ka dade kana morar abinka ba tare da kaga bakanike ba.

2. Rage fitar gurbataccen hayaki da sinadaran da zasu gurbata iska.

3. Rage yawan Shan Mai – FFX Yana rage Shan Mai ko gas a injina matuqa. Idan misali gas na kwana biyar, to in kika saka FFX, zai yi sama da kwana goma.

4. Saukin aiki, saukin aljihu.

FFX ya hada komai da komai sabanin kishiyoyinsa da idan ka siya Sai ka Nemo mahadin su.

Sannan hada hadar(marketing) na wannan mai( FFX ruwan gold) ze sa ka samu abubuwa kamar haka:

1. Za ka samu kudi idan ka shiga tafiyarmu za mu ringa baka kaya akan farashi me kyau, mutanen gurinku, uguwarku, duka agurinka za su ringa siya.

2. Za ka temaki mutane a wannan yananin na tsadar mai, yanzu idan ka bawa mutun satar amsar wannan mai to ka temakeshi

3. Sales Commission, idan an siyar ta hannunka kana da percentage

4. Monthly Salary, idan KA kai wani adadi sales company ze ringa baka albashi a wata.

Mutanen da suka gwadashi 2weeks ago zuwa yanzu har magiya suke mu siyar musu a yanzu haka, to kowa sauki ya keso. Ga sauki ga gyaran engine.

Domin neman Karin bayani a kira wannan number: 07031500923

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet