Connect with us

Featured

Gwamnan Kano Ya Buɗe Sashen Kula da Masu Haɗari Da Agajin Gaggawa Na Asibitin Murtala

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf a ranar Litinin, ya buɗe sashin kula da masu haɗari da agajin gaggawa na asibitin Kwararru na Murtala Muhammad, tare da samar da sabbin kayan aiki a sashin.

Da yake jawabi a wajen ƙaddamar da sashin, Gwamnan ya ce gyarawa da samar da kayan aiki a Asibitin da yafi kowanne Asibiti dadewa a jihar ya zama wajibi, duba da irin halin da ya sami Asibitin a ciki a lokacin da ya hau mulki, Inda ya ce akwai buƙatar a gyara sashin domin amfanin al’ummar jihar Kano.

Abba Kabir ya yaba da yadda akai aikin da kuma kayan aikin da aka zuba waɗanda suke na zamani don inganta kula da marasa lafiya musamman masu buƙatar taimakon gaggawa,

Gwamnan ya yaba wa jami’an ma’aikatar lafiya da sauran masu ruwa da tsaki da suka bayar da gudunmawa wajen ganin wannan aikin ya tabbata.

Akan ma’aikatan lafiya na sa-kai da ke taimakawa a sashen hadura da agajin gaggawa kuwa, Gwamnan ya nuna farin cikinsa da abin da suke yi, ya kuma umarci Kwamishinan lafiya da ya fito da wani shiri na aaka musu da gwamnatin jihar za ta yi domin yaba musu kan sadaukarwar da suke yi.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet