Connect with us

Featured

Jigawa: Rundunar ƴan sanda ta kama mai ƙera wa ɓata-gari makamai

Rundunar ƴan sandan jihar Jigawa ta samu nasarar kama wani mutum mai shekara 50, da take zargi da kera makamai a Karamar Hukumar Ringim.

Kakakin rundunar a jihar, mukaddashin sifuritendan ‘yan sanda Lawan Shisu ne ya tabbatar da hakan ranar Alhamis.

A cewar Shisu, sun kama mutumin ne a ranar 16 ga watan da muke ciki.

“Rundunar ’yan sanda da haɗin gwiwar ’yan sa-kai sun kama wanda muke zargi da kera wa bata-gari makamai a garin Yandutsen Kawari,” inji Kakakin ’yan sandan.

A binciken da aka gudanar a gidansa, an samu kananan bindigu biyu ƙirar gida, da kuma wasu manya biyu.

Shisu ya ce wanda suke zargin, da kansa ya tabbatar musu cewa yana kera makamai da dama, kuma sau tari bai san wadanda yake sayarwa ba.

SP Lawan Shisu ya ce da zarar sun kammala bincike za a gurfanar da wanda ake zargin a gaban kotu.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet