Connect with us

Featured

Adamawa: Majalisar Zartarwa Ta Amince Da Kasafin Naira Biliyan 225

Majalisar Zartarwar Gwamnatin Jihar Adamawa, ta amince da kasafin kudin naira miliyan dubu dari biyu da ashirin da biyar da miliyan dari takwas, (Naira 225.8m), a matsayin kasafin kudin shekarar 2024.

Kiyasin kasafin kudin da gwamnatin jihar za ta kashe, an sanar da shi ranar Alhamis bayan kammala zaman majalisar, da gwamna Ahmadu Umaru Fintiri, ya jagoranta.

Da yake yi wa manema labarai karin bayani a gidan gwamnatin jihar, kwamishinan yada labarai da tsare-tsare, Neido Geoffrey Kafulto, ya ce an kididdige adadin kudaden bisa la’akari da bukatun jama’ar jihar.

Shi ma a nasa bayanin, kwamishinan ma’aikatar kasafi da tsarawa Emmanuel Piridimso, ya ce an tsara za a maimaita kashe naira biliyan 111 da miliyan uku, kashi 43.3 bisa dari na kasafin kudin, sai kuma naira biliyan 114 da miliyan biyar, da yake kashi 50.7 bisa dari, za a kashe su kan manyan ayyuka.

Kwamishinan ya ce gwamnatin ta kammala shirin gabatar da kasafin gaban majalisar dokokin jihar a ranar Juma’a, domin neman sahalewar ta.

 

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet