Connect with us

Featured

Kogi: Ɗan Majalisa Ya Koka Bisa Ga Yadda Rashin Tsaro Ke Ƙara Ta’azzara

Majalisar dokokin Jihar Kogi ta koka da rashin tsaro da ke kara ta’azzara a cikin makonni uku da suka gabata a Karamar Hukumar Yagba ta Gabas a jihar.

Memba mai wakiltar mazabar Yagba ta Gabas a majalisar dokokin Jihar Kogi, Hon. Emmanuel Obaro, ya bayyana hakan ne a ranar Talata lokacin da ya gabatar da kudirin gaggawa kan lamarin a majalisar.

Hon. Obaro, wanda ba zai iya tabbatar da kubutar wadanda aka sace ba, ya ce batun yin garkuwa da mutane da fashi da makami na kara kamari a mazabarsa.

Dan majalisar ya yi kira ga gwamnatin jihar da ta binciki yadda ake samun karuwar yin fashi da makami da garkuwa da mutane tare da kawo karshen lamarin.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet