Connect with us

Featured

Ƴan bindiga sun sake sace mutum 61 a Kaduna

Ƴanbindiga sun sace kimanin mutum 61 a karamar hukumar Kajuru da ke jihar Kaduna, arewa maso yammacin Najeriya.

Ƴanbindigar sun kai harin ne a garin Buda ranar Litinin da daddare suka buɗe wuta, kamar yadda wasu mazauna yankin suka shaida wa BBC.

Sai dai babu wata sanarwa daga hukumomin jihar da jami’an ƴansanda da ke tabbatar da harin.

Amma mazauna yankin sun ce ƴanbindigar sun yi wa garin ƙawanya ne da misalin karfe 11:30 na dare suka dinga harbi kan mai uwa da wabi.

Ba wanda zai iya fadin adadin ƴanbindigar da suka zo suka tattara maza da mata, waɗanda suka kai kusan mutum 61 da suka tafi da su,” kamar yadda wani mazauni garin ya shaida wa BBC.

Ya ce akwai ƴan’uwansa mutum shida cikin waɗanda ƴanbindigar suka tafi da su.

“Mun tantance mata 32 da maza 29 ke hannun ƴanbindigar kuma akwai mai jego cikin matan da suka tafi da su wadda ba ta wuce kwana huɗu da haihuwa inda suka tafi da ita suka bar jaririn,” in ji shi.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahisholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet