Connect with us

Featured

Gobara Ta Kone Shaguna Da Dama A Babbar Kasuwar Babura A Jihar Sokoto

Wani sashi na kasuwar babura ta Central Market da ke jihar Sokoto da ake sayar da babura ya kone kurmus.

An gano cewa gobarar wacce ta tashi da misalin karfe 6 na safiyar ranar Litinin din nan, ta taso ne daga wani wurin zuba shara.

Wata majiya ta rawaoto cewa gobarar ta kone shaguna 180.

Shugaban kungiyar masu sayar da babura a kasuwar Shehu Muhammad ya shaidawa jaridar Daily Trust cewa gobarar ta lalata babura da dama.

“Ba za mu iya kididdige adadin baburan da gobarar ta kone ba a yanzu.

“Amma mutane da yawa sun rasa shagunansu tare da babura saboda ba za su iya zuwa akan lokaci ba saboda gobarar ta tashi ne da misalin karfe 6 na safiyar yau.

“Jami’an hukumar kashe gobara ta tarayya da na jiha suna kokari don kashe ta amma na san za a dauki lokaci kafin su kashe su duka,” inji shi.

 

Ya kuma yi kira ga gwamnatin jihar da ta kawo agaji ga wadanda suka yi asarar dukiyoyinsu a lokacin gobarar.

Daily trust ta ruwaito cewa an samu tashin gobara a kasuwar a shekarar 2021 kuma shaguna da dama sun lalace a kasuwar sakamakon barkewar gobarar.

Kawo yanzu da muke hada wannan labarin an kashe wutar.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet