Connect with us

Featured

Shedikwatar Tsaron Najeriya Na Neman Wasu ‘Yan Ta’adda 97 Ruwa A Jallo

Shelkwatar Tsaro ta Kasa ta sanar da suna da hotunan wasu mutane 97 da take nema ruwa-a-jallo kan zarginsu da ta’addanci da tsattsauran ra’ayi da kuma barazana ga tsaron Kasar.

Manjo Janar Edward Buba wanda shi ne daraktan wada labarai na shelkwatar tsaron ne ya bayyana haka a ranar Juma’a a Abuja.

Mutanen da ake nema sun ƙunshi ƴan ta’adda da kwamandojinsu daga Arewa Maso Gabas da Arewa Maso Yamma da Arewa Maso Tsakiya da Kudu Maso Gabashin Nijeriya.

Bisa sunaye da hotuna da shedikwatar tsaron ta fitar, mutum 43 daga Arewa Maso Yammacin kasar suke inda daga cikinsu akwai Shingi, Malindi Yakubu, Boka, Dogo Gide, Halilu Sububu, Ado Aliero, Bello Turji, Dan Bokkolo, Labi Yadi, Nagala, Saidu Idris, Kachalla Rugga da Sani Gurgu.

A Arewa Maso Gabashin Nijeriya kuwa wanda yanki ne da Ƙungiyar Boko Haram ta addaba, akwai mutum 33 da shedkwatar ta lissafo waɗanda ta ce su ne suka addabi yankin.

Daga cikinsu akwai Abu Zaida, Modu Sulum, Baba Data, Ahmad, Sani Teacher, Baa Sadiq, Abdul Saad, Kaka Abi, Mohammad Khalifa, Umar Tella, Abu Mutahid, Mallam Mohammad, Mallam Tahiru Baga, Uzaiya da Ali Ngule.

A Arewa Maso Tsakiya da Kudu Maso Gabas mutum 21 ne hukumar ta sanar tana nema.

Daga cikin waɗanda ake nema Kudu Maso Gabashin Nijeriya akwai jagoran ɗayan reshen ƙungiyar IPOB Simon Ekpa.

Haka kuma akwai Chika Edoziem, Egede, Zuma, ThankGod Gentle, Flavour, Mathew, David Ndubuisi, High Chief Williams Agbor, Ebuka Nwaka da kuma Friday Ojimka.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet