Connect with us

Featured

Wata Gobara Ta Tashi A Babbar Kasuwar Owode Ta Jihar Kwara

Wata gobara ta tashi a safiyar ranar Talatar nan, ida ta kone shaguna da dama a kasuwar Owode da ke Offa a jihar Kwara.

Wata majiya daga garin a safiyar Talata ta ce jami’an hukumar kashe gobara ta tarayya da hukumar kashe gobara ta jihar Kwara ne suka kashe gobarar.

Majiyar ta kara da cewa gobarar ta shafi kusan shaguna biyar.

“Hukumomi na ci gaba da tantance lamarin, amma ni kaina, na san akalla shaguna biyar ne abin ya shafa. Ba za a iya faɗi ƙimar kayayyaki da kaddarorin da aka yi asara ba a yanzu har sai an gama tantancewa.

“Baza a iya bayyana musabbabin tashin gobarar har sai mun jira hukumar kashe gobara ta fitar da bayaninsu a kai,” in ji majiyar.

Kakakin hukumar kashe gobara ta jihar Kwara, Hassan Adekunle, wanda ya tabbatar da faruwar lamarin a lokacin, ya ce cikin gaggawa jami’an kashe gobara suka ceto dukiyoyi da aka kiyasta kudinsu ya kai N13.3m.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet