Connect with us

Featured

Shugaba Tinubu Ya Ayyana Ranar ‘Yan Sanda Ta Kasa A Watan Afrilu

Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu ya ayyana ranar 7 ga watan Afrilu a matsayin ranar ‘yan sanda ta kasa.

Tinubu, wanda mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya wakilta, ya bayyana haka ne a daren ranar Litinin a yayin bikin karramawa da yabo na ‘yan sandan Najeriya da aka gudanar a Transcorp Hilton, Abuja.

Ya bayyana sake fasalin tunanin hukumomi da kuma tunawa da jami’an ‘yan sanda a matsayin wani muhimmin abu a yunkurin gwamnatinsa na mayar da rundunar zuwa cibiya ta zamani, kwararru da kuma rikon amana.

Ya ce gwamnatinsa ta bullo da sauye-sauye masu yawa domin farfado da rundunar ‘yan sandan kasar nan tun bayan hawansa ofishi a shekarar 2023.

Don haka ya jadadda bukatar shigar da maza da mata na rundunar wajen horar da su da kuma samar musu da kwarewar da ake bukata domin gudanar da aiki mai wahala na aikin ‘yan sanda na zamani.

Ya kuma bayyana cewa gwamnatin tarayya ta amince da makon farko na watan Afrilu a matsayin makon ‘yan sanda da kuma ranar karshe ta makon a matsayin ranar ‘yan sanda ta kasa.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet