Connect with us

Featured

Wata Motar ‘Yan Kasuwa Ta Tarwatse Bayan Taka Wani Abun Fashewa A Jihar Borno

Wata motar ’yan kasuwa ta fashe ta kuma tarwatse, inda rawaito fasinjoji 10 sun mutu, wasu 20 kuma sun jikkata bayan da motar ta taka wani bom da ake kyautata zaton ’yan ta’addan ISWSP ne suka dasa a Jihar Borno.

Wannan lamari ya faru ne a yayin da ’yan kasuwar ke tafiya a cikin motar a hanyar Baga da ke Karamar Hukumar Kukawa ta jihar.

Majiyoyin leken asiri sun shaidawa Zagazola Makama, kwararre a fannin yaki da ’yan tada kayar baya, kuma mai sharhi kan harkokin tsaro a yankin tafkin Chadi, cewa motar ta fashe ne bayan ta kutsa kai cikin wata na’urar da ake kyautata zaton na dauke ne da wani bom da ke gefen hanyar a ranar Laraba.

Rahoton na karin haske da cewar, an yi imanin cewa an ajiye bam din ne ga sojojin rundunar Operation Hadin Kai, da ke sintiri a kusa da sansanonin ’yan kungiyar ta ISWAP.

Tuni dai aka kai wadanda suka jikkata zuwa Babban Asibitin Monguno inda suke karbar magani.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet