Connect with us

Featured

CBN ya rage farashin Dala ga ƴan chanji

Babban Bankin Najeriya (CBN) ya dawo sayar da Dala kai-tsaye ga ’yan canji a kan farashin N1,021.

Sanarwar da CBN ya fitar na sanar da  kamfanonin canjin kudade cewa zai rika ba su Dala a kan farashin N1,021.

Karo na biyu ke nan a wannan watan na Afrilu da CBN ya rage farashin Dala, bayan na farkon da ya sanya a kan N1,036.

“Muna sanar da ku cewa CBN zai rika bai wa kamfanonin canji Dala 10,000 a farashin N1,021 kowace Dala.

Su kuma za su sayar wa masu bukata su dora ribar da ba ta haura kashi 1.5% ba farashin da suka samu ba.”

Daga nan babban bankin ya bukaci yan canjin da ke bukata da su tura kudadensu zuwa susun da ya bayar sannan su kai takardun shaidar biya da sauran takardun da ake bukata rassansa domin su karbi Dala.

A cewarsa, hakan na daga cikin matakan farfado da darajar Naira, ganin yadda a yan kwanakin nan ta dan yi kasa.

A watan Fabrairu CBN ya fara sayar wa kamfanonin canji $20,000 a kan N1,301/$.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftdinamobetgrandpashabet girişgrandpashabetdinamobetGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino sitelerikavbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantcasinolevantcasinolevantcasinolevantholiganbetjojobetgrandpashabetgrandpashabetsahabetsahabetonwinonwinmarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetholiganbettipobetsekabetsekabetholiganbetsahabetsahabetcasibomcasinolevantbetgarantibetciograndpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahissekabetgrandpashabetjojobetpusulabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabetGrandpashabet