Connect with us

Featured

Gwamnatin Kano Na Kashe Biliyan 1.2 A Duk Wata Don Samar Da Ruwan Sha – Kwamishinan Ruwa

Gwamnatin jihar Kano na kashe kimanin Naira biliyan 1.2 duk wata don samar da tsaftataccen ruwan sha a jihar, kamar yadda kwamishinan albarkatun ruwa, Ali Makoda ya bayyana.

Makoda ya bayyana hakan ne yayin da yake zantawa da manema labarai a Kano ranar Laraba.

“Muna kashe Naira miliyan 400 a kowane wata wajen siyan dizal, Naira miliyan 387 wajen sayen sinadarai, yayin da kudin wutar lantarki ke kwashe Naira miliyan 280.

“Har ila yau, akwai sauran abubuwan dake laƙume kuɗaɗe.

Muna iya kokari wajen gyara matsalar karancin ruwan sha a babban birnin jihar da kewayenta. Nan da kwanaki kadan, matsalar za ta zama tarihi,” in ji Makoda.

Makoda ya kuma dora laifin karancin ruwa a kan tsofaffin kayan aiki, musamman a cibiyar kula da ruwa ta Tamburawa da ke samar da ruwa ga mafi yawan sassan birnin Kano.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet