Connect with us

Featured

Ƙungiyoyin ƙwadago Sun Yi Watsi Da Tayin Gwamnatin Tarayya Kan Mafi Karancin Albashi

 

Ƙungiyoyin ƙwadago na Kasar nan sun yi watsi da tayin da gwamnatin tarayya ta yi na Naira 48,000 a matsayin sabon albashi mafi ƙaranci ga ma’aikata.

A cikin wata sanarwa da ƙungiyar ƙwadago ta NLC da TUC suka fitar, sun bayyana tayin na gwamnatin tarayya a matsayin abin ban takaici.

Sanarwar ta ce “Tayin da gwamnati ta yi na 48,000 a matsayin mafi karancin albash tamkar cin fuska ne ga ma’aikatan Kasar nan kuma ya yi ƙaranci idan aka kwatanta da buƙatun da ƙungiyoyin suka gabatar.”

A kan haka ne ƙungiyoyin ƙwadagon suka yanke shawarar ficewa daga tattaunawar da ake yi kan mafi ƙarancin albashi ga ma’aikata, tare da yin kira ga gwamnati da ta sake tunani domin gabatar da tayin da ya fi dacewa domin samun matsay.

A bayan ƙungiyar ƙwadago ta NLC ta gabatar da buƙatar tsayar da mafi ƙarancin albashi a kan naira 615,000.

NLC ta ce ta yi hakan ne la’akari da halin matsin rayuwa da tashin farashin kayan masarufi da al’ummar ƙasar ke fuskanta.

Farashin kayan masarufi ya yi tashin gwauron zabi ne tun bayan da shugaban ƙasar ya sanar da cire tallafin man fetur a ranar 29 ga watan Mayun 2023.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet