Connect with us

Featured

Mutanen Da Suka Mutu A Harin Masallacin Gezawa Ya Ƙaru Zuwa Takwas

An samu ƙarin asarar rayukan mutanen da ke cikin Masallacin da wani matashi ya cinnawa wuta da mutum Takwas.

Lamarin ya faru ne a yayin da ake tsaka da gabatar da Sallar Asuba a jihar Kano.

Zuwa Karfe 9 na daren jiya mutane 8 aka tabbatar da mutuwarsu sakamakon kunar da suka samu a Masallacin, bayan an kai su asibitin kwararru na Murtala Muhammad domin ceto rayukan su.

Mai magana da yawun ‘yan sandan Kano, Abdullahi Kiyawa ya tabbatar da kama matashin da ya kona Masallacin da kuma bayyana rikicin rabon gado a matsayin dalilin aikata aika aikar.

Wakilinmu Nura Ahmad Hassan ya rawaito cewa matashin yaki bayyana nadamar sa game da wannan kisan gillan da ya aikata.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleripadişahbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetpusulabetvdcasinograndpashabetgrandpashabet girişgrandpashabetholiganbetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetholiganbetholiganbetjojobetjojobet girişjojobet güncel girişjojobet güncel girişcasibompusulabetpusulabetcasibom girişcasinolevantcasinolevantmatbetholiganbetholiganbet girişcasibomcasibom girişjojobetjojobet girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabetcasibomcasinolevantgrandpashabetcasibomsekabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet