Connect with us

Featured

Wasu Manyan ’Yan Ta’adda Sun Kashe Junansu A Katsina

Wasu bayanai na bayyana cewa a ranar Laraba da misalin ƙarfe 1:00 zuwa 2:00 na ranar an yi artabu tsakanin gungun ’yan bindigar daji da suka addabi yankunan ƙananan hukumomin Safana da Danmusa da Batsari.

Usman Moɗi-moɗi da Jan Kare tare da wasu da dama daga cikinsu sun kwanta dama ta hannun wani ɗan bindigar mai suna Kabiru Mai Ɗan Hannu.

Wata majiya mai ƙarfi wadda ke da kusanci da garin da abin ya faru, ta ce, su dai su Moɗi-moɗi sun je sun sato dabbobin su Kabirun ne yayin da suka biyo sawunsu kuma aka yi masu kwanton ɓauna.

Jaridar Aminiya ta rawaito cewa, A nan aka fafata har su Kabiru suka yi nasara a kan su Moɗi-moɗi.

In za a iya tunawa, Moɗi-moɗi ne ya kashe jarumin ɗan sandan nan na garin Dutsinma wanda ya hana su yin rawar gaban hantsi a kwanakin baya.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet