Connect with us

Featured

Aikin Hajji 2024: NAHCON Ta Kwashe Maniyyata 7,582 Don Sauke Farali

Alhazan Najeriya 7,582 ne aka yi jigilarsu zuwa Madina ta ƙasar Saudiyya a matakin farko na aikin Hajjin bana. Tashin jiragen  wanda ya fara kwanaki biyar da suka gabata a filin jirgin saman Sir. Ahmadu Bello da ke Birnin Kebbi, mataimakin shugaban ƙasa Kashim Shettima ne ya ƙaddamar da jirgin farko na maniyyatan.

Tashin jirgin Air Peace mai ɗauke da alhazan birnin tarayya 311 da kuma jirgin Flynas mai alhazan Kebbi 431 shi ya kawo adadin alhazan Najeriya 7,582 da suka isa Saudiyya. An yi jigilar waɗannan alhazai ne a cikin jirage 18.

Kididdigar NAHCON ta tabbatar da cewa kawo yanzu jirgin MAX AIR ya yi jigilar maniyyata 2,966 daga jihohin Nasarawa, da Bauchi, da Oyo a jirage shida.

Jirgin Flynas ya yi jigilar maniyyata 3,395 daga jihohin Kebbi, da Legas, da Ogun a cikin jirage bakwai, yayin da jirgin Air Peace ya yi jigilar maniyyatan FCT 910 daga filin jirgin saman Nnamdi Azikiwe.

A yau ne Alhazan Najeriyar da ke Madina za su fara tashi daga Makkah bayan sun shafe kwanaki huɗu a birni na biyu mafi tsarki ga Musulmai inda suka kammala zangon farko na aikin Hajjinsu.

 

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet