Connect with us

Featured

Kano: Rundunar ‘Yansanda Ta Haramta Hawan Babbar Sallah

Rundunar Yansandan Jihar Kano, Ta Haramta duk wani nau’i na Hawan Sallah yayin bikin Babbar Sallah da take karatowa.

Tun a watan Mayun wannan Shekara ne ta 2024, Gwamnatin Jihar Kano Ta Cire Sarakunan Jihar guda biyar, inda ta mayar da sarautar guda daya a karkashin Sarkin Kano Na 14 Sarki Sunusi Lamido Sunusi.

Sai dai dambarwa ta cigaba da faruwa a Kano, Lokacin da aka samu umarnin kotuna mabanbanta, wanda suka nuna cewa a bar Sarki Aminu Bayero akan mulki har sai abinda Shari’ah tace, daga bisani kuma wata kotun ta bayar da Umarni kada a fitar da Sarki Sanusi Lamido daga gidan Rumfa.

Sai dai a baya bayan nan an hangi umarnin Sarakunan Guda biyu, inda suka bukaci Hakiman su da Dagatai su shigo garin Kano domin shirin Hawan Sallah Babba.

A ranar Alhamis din nan ne 13 ga watan Mayu, 2024, Kakakin Rundunar Yan Sanda ta Jihar Kano, SP Abdullahi Haruna kiyawa, ya bayyana cewa Rundunar Ta Hana duk wani Nau’in Hawan Sallah a wannan Babbar Sallah da take gabatowa, bayan wani Rahoto da suka samu akan harkar tsaro, da kuma ganawa da suka yi da masu ruwa da tsaki a harkar .

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet