Connect with us

Featured

Gwamnatin Borno ta musanta labarin kama dan Gwamna Zulum a India

Gwamnatin jihar Borno ta musanta labarin da ake yadawa a shafukan sada zumunta na cewa an kama dan Gwamna Babagana Zulum kan zargin kisan kai a kasar India.

Acewar sanarwar da hadimin gwamnan, Abdulrrahman Ahmed Bundi ya fitar a ranar Laraba ya ce ” An jawo hankalin sashin yada labarai na Gwamnan Borno kan jita-jita da ake yadawa kan cewa an kama don Gwamnan Borno bisa zargin kisan wani dan India.

“Wannan bayanai na karya an buga shi ne a wani shafin online mai suna Nairaland.

” Shafin yayi ikirarin cewa Gwamna Zulum ya tafi kasar India domin lalubo hanyar Diplomasiyya wajen warware matsalar.

“Abu ne sananne, Gwamana Babahana Zulum yaje Saudia ne aikin Hajji na 2024 a wani bangare na hutun kwanaki 30 na shekara daga nan kuma yaje kasar Egypt halartar taron ASUWAN na shekara a Cairo”.

Sanarwar ta kuma bukaci shafukan da suka wallafa labarin da su sauke shi nan da awanni 24 ko su fuskanci shari’a.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet