Connect with us

Featured

Ministan ilimi ya umarci JAMB da manyan makarantu su dena bada gurbin karatu ga daliban da basu cika shekara 18 ba

Ministan ilimi, Tahir Mamman ya umarci hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantu ta JAMB da manyan makarantun gama da sakandire da su dena bada gurbin karatu ga dalibai ‘yan kasa da shekaru 18.

Ministan ya bada umarnin ne a taron masu ruwa da tsaki na bada gurbin karatu a manyan makarantu na 2024 dake gudana a Abuja.

Taron dai ya hada masu ruwa da tsaki a fannin bada gurbin karatu da suka hada da shugabannin jami’o’i da kwalejin fasaha da na ilimi da shugabannin hukumar JAMB.

“Anan nake bada umarni ga JAMB, a wannan shekarar ta bada gurbin karatu ga iya daliban da suka cancanta. Wadanda suka kai shekaru 18”, inji Ministan.

Sai dai kalamam na Ministan sun jawo maganganu a yayin taron inda Ministan ya kara da cewa hakan na bisa doka ne.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet