Connect with us

Featured

Sojoji sun kashe ‘yan ta’adda 125 a mako guda – Shelkwatar tsaro

Shelkwatar tsaron Najeriya ta ce sojoji sun kashe ‘yan ta’adda 125 tare da kama 200 da ceto mutane 140 da aka yi garkuwa dasu a samamen da sojojin suka kai wurare daban daban a fadin Najeriya cikin mako guda.

Daraktan yada labarai na shelkwatar tsaro, Manjo Janar Edward Buba ne ya bayyana hakan a yau Juma’a, yayin da yake bada bayani kan ayyukan sojojin a fadin kasarnan.

Manjo Buba ya ce sojojin sun kwato makamai guda 120 da bindigogin AK47 guda 56.

Sannan ya ce sojojin rundunar hadin kai sun kashe ‘yan ta’adda 52 a yankin Arewa maso gabas tare da kama guda 40 da ceto mutane 14 cikin mako guda.

Haka ma a yankin arewa maso yamma sojojin sun hallaka ‘yan ta’adda 31 da kama 21 da kuma ceto mutanen da aka yi garkuwa dasu 30.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet