Connect with us

Featured

Zan tuntubi mutanena kan zama ko barin jam’iyyar APC – Ndume yayi martani ga Ganduje

Sanata Ali Ndume mai wakiltar Borno ta kudu ya ce yana daga cikin sanatocin da suka kafa jam’iyyar APC.

Sanatan na mayar da martani ne kan kiran da shugabancin jam’iyyar APC yayi na cewa ya bar jam’iyyar bayan kalaman da yayi na sukar shugaban kasa Bola Tinubu.

A cewar Ndume, kamar yadda lokacin da zai shiga APC sai da ya tuntubi mutanen sa haka ma yanzu zai tuntube su kan ci gaba da zama a jam’iyyar ko barinta.

Ya ce sun kafa jam’iyyar APC ne tun lokacin shugaban jam’iyyar na yanzu, Abdullahi Umar Ganduje na mataimkin Gwamna a Kano.

Sanatan ya ce bai yi magana nan take bayan an cire shi daga matsayin bulaliyar majalisa ba, saboda yana zaman makoki na rashin dan’uwansa.

Sannan ya ce an ba shi zabi ne kan wane kwamiti zai jagoranta a majalisa kasancewar su suka jagoranci zabar shugaban majalisar, Godswill Akpabio.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetRadissonbetsweet bonanzasweet bonanzapadişahbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetholiganbetholiganbetholiganbetmarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetcasibomcasibomcasibomholiganbetholiganbetjojobetjojobet girişjojobet güncel girişjojobet güncel girişgrandpashabetholiganbetholiganbetgrandpashabetcasinolevantimajbetsekabetjojobetjojobet girişgrandpashabetgrandpashabetTürkiyenin Casino Sitelerivdcasinograndpashabetgrandpashabet girişGrandpashabetsahabetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetmatbetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobetjojobet