Connect with us

Featured

Kotu ta kori karar da iyalan Abacha suka shigar da gwamnatin tarayya

Wata babbar kotun tarayya dake zamanta a Abuja ta kori karar da iyalan marigayi tsohon shugaban kasa, Sani Abacha suka shigar suna kalubalantar Gwamnatin tarayya kan kwace kadarar tsohon shugaban na mulkin soja.

Mai shari’a, Peter Lifu ya kori karar wacce aka shigar shekaru 9 da suka gabata inda iyalan Abacha suka nemi a dawo musu da gidansa da aka kwace a Osara Close dake Maitama a Abuja.

Da yake yanke hukuncin, mai shari’a, Lifu ya kori karar bisa dalilai daban-daban ciki har da cewa wanda ya shigar da karar a shekarar 2015 bashi da hurumin shigar da ita.

Wadanda suka shigar da karar dai sun hada da Mohammed Abacha babban dan marigayi shugaban kasar da matar Abacha, wato Hajiya Maryam Abacha.

Wadanda ake karar sun hada da Ministan Abuja da shugaban Najeriya da kuma kamfanin Salamed Ventures.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet girişjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet