Connect with us

Featured

Gwamnatin tarayya ta samar da aikin yi ga matasa dubu 300 – Shettima

Gwamnatin tarayya ta samar da harkokin kasuwanci ga mutane 300, 000 ta hanyar tallafawa kanana da matsakaitan ‘yan kasuwa wanda ake yi don samar da aikin yi ga matasa da mata Miliyan 1 cikin shekara guda.

Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ne ya bayyana hakan a yayin ziyarar aiki ta kwana guda a jihar Jigawa.

Mataimakin shugaban kasar yayi bayanin cewa, “shugaban kasa Bola Tinubu ya samar da tallafi da dama ga kanana da matsakaitan ‘yan kasuwa, wanda hakan ya samar da aikin yi ga mutane dubu 300, kuma zai samar da aikin yi Miliyan 1 cikin shekara”.

Yayi bayani kan cewa manufar shugaba Tinubu an yi ta ne don magance talauci da samar da damarmakin aiki da tallafawa kanana da matsakaitan ‘yan kasuwa wadanda su ne kaso 65 na hannun jari a Najeriya.

Ya kara da cewa gwamnatin ta yanzu tana aiki ba dare ba rana wajen fito da manufofin da za su inganta rayuwar al’umma.

Da yake jawabi ga matasa, Shettima ya yi kira gare su da su kaucewa shiga zanga zangar da ake shirin yi inda ya ce masu shirya ta basu da kishin kasa.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet