Connect with us

Featured

Rundunar Civil Defence za ta tura jami’ai 3,400 don bada tsaro a yayin zanga-zanga a Kano

Rundunar tsaron fararen hula da kadarorin gwamnati ta Civil Defense a jihar Kano ta baza jami’anta 3, 400 domin bada tsaro ga masu zanga-zanga a jihar.

Kwamandan rundunar na jihar, Mohammed Falala, ya shaidawa kamfanin dillancin labarai na kasa NAN cewa jami’an za su tabbatar da tsaro kafin da yayin da kuma bayan zanga zangar a fadin jihar.

Falala ya ce rundunar ta dauki matakai don tabbatar da al’ummar jihar sun gudanar da zanga zangar cikin lumana ba tare da asarar rayuka ko dukiyoyi ba.

Acewarsa, rundunar na aiki da sauran hukumomin tsaro don tabbatar da an yi zanga zangar lumana a ciki da wajen birnin Kano.

“An bada umarni ga kwamandojin ofisoshi a fadin kananan hukumomi 44 da su bada tsaro a wuraren taruwar al’umma da suka hada da: kasuwanni da bankuna da masallatai da coci da tashoshin moto”, inji shi.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetRadissonbetsweet bonanzasweet bonanzapadişahbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetholiganbetholiganbetholiganbetmarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetcasibomcasibomcasibomholiganbetholiganbetjojobetjojobet sssjojobet güvenlikjojobet güvenlikjojobetholiganbetholiganbetjojobetcasinolevantimajbetsekabetjojobetjojobet girişgrandpashabetgrandpashabetTürkiyenin Casino Sitelerivdcasinograndpashabetgrandpashabet girişGrandpashabetsahabetjojobet erişimgrandpashabetjojobetmatbetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişDeneme Bonusujojobetjojobetjojobet