Connect with us

Featured

Peter Obi ya goyi bayan zanga-zanga

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party a zaben 2023, Peter Obi, ya goyi bayan shirin zanga zangar da za a gudanar kan tsadar rayuwa.

Matasa dai na shirin gudanar da zanga-zanga daga 1 ga watan Agusta zuwa 15 ga watan don nuna bacin ransu kan matsin tattalin arziki da ake ciki.

Da yake bayani a ranar Lahadi bayan ganawa da Gwamna Alex Otti na jihar Abia, Obi ya ce dole ne masu zanga zangar su yi ta bisa tanadin doka.

Sannan ya bukaci jami’an tsaro da su zamo masu bin doka inda ya ce doka ta amince da yin zanga-zanga a fadin duniya.

“A kundin tsarin mulkin Najeriya an amince da yin zanga-zanga. Abin da nake roko shi ne masu zanga zangar su yita bisa doka. Kowa yasan lamura sun ta’azzara.

” Yayin da suka yi magana kan masu daukar nauyin zanga-zanga, a kodayaushe ina cewa abu ne mai sauki. Yunwa da rashin fata nagari ga matasa. Don haka yakamata mu saurari halin da ‘yan Najeriya ke ciki”, inji shi.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet