Connect with us

Featured

Ba za muyi juyin mulki ba, dimukuradiyya muke so kuma ita za mu kare – Sojoji

Babban hafsan hafsoshin tsaron Najeriya Christopher Musa ya ce ba za su amince a riƙa daga tutar wata ƙasa ba a Najeriya.

Christopher Musa ya bayyana haka ne bayan wata ganawa da suka yi da shugaba Bola Tinubu a yau Litinin 05 ga Agusta, 2024.

Tun da farko an ga wasu masu zanga-zanga da dama na ta ɗaga tutar Rasha bayan fitowa domin nuna adawa da tsadar rayuwa da ake ciki a ƙasar.

Ya ce lokacin da zanga-zangar ta fara ta kasance ta lumana, sai dai wasu ɓata-gari na ƙoƙarin shiga cikinta domin tayar da tarzoma.

Musa yace ba za su zuba ido su ci gaba da kallon yadda masu zanga-zangar ke ta ɗaga tutocin Rasha ba.

“Muna gargaɗi da babbar murya, kuma shugaban ƙasa ya ce mu faɗa muku cewa, ba za mu amince da duk wani da ke ɗaga tutar wata ƙasa ba a Najeriya. Yin hakan cin amanar ƙasa ne,” in ji Musa

A karshe yace Sojoji basu da niyyar yin wani abu, kamar yadda wasu yan kasa suke ta kiraye kirayen sojoji su karbi kasa, “Sojoji Dimokuradiyya suke so kuma ita zasu kare, basuda niyyar aikata wani abu”. a cewar Musa.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet