Connect with us

Featured

A Karon Farko Matatar Dangote Ta Fara Fitar Da Tataccen Man Fetur

Matatar Mai ta Ɗangote da ke Legas ta fara fitar da tataccen man fetur a karon farko a ranar Talata.

Shugaban Rukunin Kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Ɗangote, ne ya sanar da hakan, ya ce samar da tataccen man fetur daga matatar abin murna da alfahari ne ga duk ɗan Najeriya.

Ɗangote ya ce, “Duk da akwai abinda ya rage bamu kammala da kamfanin man fetur na ƙasa NNPCL ba, amma da zarar mun kammala man mu zai shiga kasuwa”.

Matatar Ɗangote mai karfin samar da ganga 650,000 na tataccen mai a kullum, ta fara fitar da fetur ne a daidai lokacin da Najeriya ke fama da matsalarsa da kuma fargabar tashin farashinsa.

Ɗangote wanda shi ne mamallakin kanfanin ya ba wa ’yan Najeriya tabbacin samun man fetur mai inganci, wanda zai taimaka wa ababen hawa da injina.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet