Connect with us

Featured

Najeriya Ce Ƙasa Ta Uku Wajen Cin Bashi A Bankin Duniya

Bankin Duniya ya bayyana Najeriya a matsayin ƙasa ta uku wajen karbar bashin Bankin, bayan karuwar karbar rancen sama da dala biliyan biyu daga 2023 zuwa 2024.

A cewar Bankin Duniya bashin da Najeriya ta karba ya karu zuwa kaso 14, abin da ya sa adadin bashin da kasar nan ta ciyo ya tashi daga dala biliyan 14.3 a 2023 zuwa dala biliyan 16.5 a 2024.

Kasar Bangladesh ce ta farko a matsayin mafi cin bashin bankin duniya, inda bashin da ta karba ya karu daga dala biliyan 19.3 a 2023 zuwa dala biliyan 20.5 a 2024.

Yayin da kasar Pakistan take a matsayi na biyu bayan da adadin bashin da ta karba ya kai dala biliyan 17.9.

Sai kasar Indiya da ta ke matsayi na uku a baya, wadda ta samu ta rage bashin da ake binta daga dala biliyan 17.9 a 2023 zuwa dala biliyan 15.9 a 2024 abin da ya sa Nijeriya ta maye gurbinta.

Bayanai daga ofishin lura da basuka na kasa, ya nuna cewar bashin da Bankin Duniya ke bin Nijeriya ya kai dala biliyan 15.59 a watan Maris na 2024.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet