Connect with us

Featured

Yanzu Ngelale zai huta har yayi ƙiba – Shehu Sani

Tsohon sanata mai wakiltar kaduna ta tsakiya a majalisa ta takwas, Sanata Shehu Sani, yayi martani kan ajiye aiki na wucin gadi da mai baiwa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu shawara na musamman Kan harkokin Yada labarai, Ajuri Ngelale, yayi.

A cikin wata sanarwa da ofishin shugaban Kasa ya fitar a yau Asabar 07, ga Satumba 2024, tace Ngelale ya miƙa takardar ajiye aiki na wucin gadi zuwa ga Shugaban ma’aikata na fadar Shugaban Kasa, Femi Gbajabiamila, a ranar juma’a 06 ga satumba, Yana sanar da shi matakin sa na tafiya hutun da bai san lokacin karewar sa ba.

Ngelale ya Kuma bayyana cewa ya jingine mukamin sa na wakilin shugaban kasa na musamman Kan sauyin yanayi, da Kuma Shugaban kwamitin Shugaban Kasa kan inganta muhalli.

Ya Kuma Kara da cewa ya jingine aikin nasa ne don ya mayar da hankali kan rashin lafiyar iyalan sa.

Da yake martani a shafin sa na X kan wannan mataki da Ngelale ya dauka, Shehu sani yace, yanzu Ngelale zai huta, ya kashe wayoyin sa, sannan zai mayar da jikin sa.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet