Connect with us

Featured

CITAD ta shawarci Matasa da su riƙi fasahar AI don inganta rayuwarsu

Cibiyar wayar da kan Matasa kan Kafofin Sadarwa na zamani (CITAD), ta ce fasahar AI wato Atificial Inteligence na da muhimmanci ga al’umma wajan kawo cigaba Mai dorewa musamman a wannan zamani.

Cibiyar ta bayyana haka ne yayin taron wayar da Kan Matasa da ta shirya na kwanaki biyu, wanda ta saba gudanarwa duk shekara, Inda a wannan shekarar ta shirya taron Akan muhimmancin Amfani da fasahar (AI).

Taron dai shine karo na biya 5, kuma an fara gudanar da shi ne a yau Laraba 18 ga watan Satumba za kuma a ƙarƙare ranar  Alhamis 19 ga wata.

Shugaban Cibiyar, Yunusa Zakari Ya’u yace sun dauki wannan maudu’i ne domin wayar da kan Matasa Dangane da Muhimmanci da kuma Amfanin da sabuwar fasahar (AI), ke dashi musamman a bangaren Zabe da Kuma Kirga kuri’u, har ma da faɗar sakamakon zaɓen.

Ya Kuma ƙara da cewa, amfani da wannan sabuwar fasaha, zai gyara ayyukan Gwamnati da kuma kawo sauyi mai kyau ga al’umma, sannan kuma zai saka ayyukan Gwamnatin shiga lungu da sako, ta yadda mutane zasu fahimci abinda akeyi a Jihohin su.

A zantawar Jaridar Kakaki24 da wasu mahalar ta taron ce sunji daɗi matuƙa kuma sunyi farin ciki da wannan maudu’in da aka dakko, Inda suka ce wannan hanya ce ta tabbatar da sahihancin zaɓe a Najeriya idan aka yi amfani da shi ta hanyar da ta dace.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasibomcasibomjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasibomgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet