Connect with us

Featured

An Tura Mutumin Da Ke So Tinubu Ya Sauka Daga Mulki Asibiti Domin Gwajin Kwakwalwa

Rundunar Yan Sandan Jihar Adamawa ta tabbatar da cewa, tuni aka tura mutumin nan dan shekara 30, mai suna Abdullahi Mohammed, wanda ya hau dogon karfen sabis a garin Mayo-Belwa, tun a Juma’ar da ta gabata, zuwa Asibitin Yola domin duba lafiyar kwakwalwar sa.

Mai magana da yawun Rundunar yan sandan jihar, SP Sulaiman Nguroje, ne ya bayyana hakan yayin wata tattaunawa da Jaridar Punch a yau Juma’a 04 ga Oktoba 2024. Yace a halin yanzu Muhammad yana karba gwaje gwajen kwakwalwa a babban asibitin garin Yola.

Nguroje ya ce, “lokacin da jami’an yan sanda na Mayo-Belwa suka sakko da Abdullahi Mohammed daga kan karfen sabis din, sun samu wasu kwayoyi da tabar wiwi a tattare da shi”.

Ya kara da a cewa, “wanda ake zargin ya tabbatar wa da jami’an yan sanda cewa yana shaye shaye, wannan ne dalilin da yasa muka kai shi asibiti domin a duba kwakwalwar sa, kuma da zarar mun samu sakamakon likitoci zamu dauki matakan da suka dace a kan sa”.

Tun a ranar Asabar din da ta gabata ne Yan sanda suka sakko da mutumin daga kan karfen sabis din a karamar hukumar Mayo-Belwa, wanada yace ba zai sakko daga kai ba sai Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sauka daga Shugabancin Najeriya.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet