Connect with us

Uncategorized

Ƴan kasuwa na shirin fara shigo da mai saboda ƙarancin da yake yi

Yan kasuwar man fetur sun bayyana cewa yawan Premium Motor Spirit wanda aka fi sani da fetur da matatar man Dangote ke samarwa a halin yanzu bai isa ya biya bukatar cikin gida ba.

Saboda hakane , dillalai za su fara shigo da kaya don kara samar da kayayyaki daga masana’antar Lekki na dala biliyan 20,yan kasuwar sun bayyana hakan ne a ranar Talata.

Yayin da suka ce Sun hada kai da kungiyar Kwadago, inda suka bukaci matatar ta kara habaka aikin mai, domin wasu sun yi zargin cewa kamfanin na samar da kusan lita miliyan 10 na man fetur a kullum, sabanin lita miliyan 25 da ta yi alkawari a baya.

A ranar 15 ga Satumba, lokacin da matatar ta fara sakin PMS ga ‘yan kasuwan cikin gida, Kamfanin Mai na Najeriya Limited ya sanar da cewa (NNPCL) zai kwashe lita miliyan 16.8 na man fetur daga matatar Dangote.

Hakan dai ya sha banban da lita miliyan 25 da matatar ta bayyana cewa zata ta rika rabawa kamfanin mai na kasa a kullum.

A ranar 3 ga Satumba, 2024, Hukumar Kula da Man Fetur ta Najeriya Midstream and Downstream Regulatory Authority ta bayyana cewa matatar man za ta rika samar da lita miliyan 25 na fetur ga kasuwannin Najeriya a kullum daga watan Satumba.

A halin da ake ciki yanzu , NMDPRA ta ce ta gana da kamfanin na NNPC domin cimma matsaya kan batun samar da danyen mai a cikin gida ga matatar.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet