Connect with us

Featured

Bincike ya yi nisa don gano dalilin lalacewar layin wutar lantarkin Arewa – TCN

Kamfanin rarraba wutar lantarki na Najeriya TCN ya ce tangarɗa aka samu a layin lantarki na Ugwaji-Apir mai ɗauke da ƙarfin wutar 330kV, wanda ya yi sanadiyar rashin wuta a arewa maso gabas da arewa maso yamma da wasu ɓangarori na arewa ta tsakiya.

Babbar Manajan Hulɗa da Jama’a ta Kamfanin Raba Wutar Lantarki na Kasa, Ndidi Mbah, ce ta sanar da hakan a safiyar yau Talata 22 Oktoba, 2024.

Sanarwar ta bayyana cewa wutar ta sake daukewa ne a ranar Lahadi 20 ga Oktoba, kasa da awa 24 bayan gyara layin a sakamakon daukewar da ya yi a ranar Lahadi.

Ta bayyana cewa a halin yanzu akasarin yankin Arewa maso Gabas da Arewa maso Yamma na cikin duhu, da wani yankin na Arewa ta Tsakiya.

Wannan dai shi ne Karo na biyar da babban layin wutar lantarkin ke lalacewa cikin mako biyu a Najeriya.

Mbah ya sanar da cewa manyan layukan wuta na 1 da na 2 da suke da ƙarfin 330kv da suka tashi daga Ugwaji zuwa Apir, sun katse, kuma a halin yanzu ana gudanar da bincike domin gano hakikanin inda matsalar take.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet