Connect with us

Featured

Kotu Ta Dakatar Da CBN Ba Wa Jihar Rivers kasonta Na Wata-wata

Mai shari’a Joyce Abdulmalik, na babbar Kotun tarayya da ke Abuja ya umarci babban bankin Najeriya CBN, da ya dakata da bai wa Jihar Rivers kasonta daga asusun gwamnatin tarayya na wata-wata.

Da yake hukuncin a yau Laraba 30 ga Oktoba 2024, Mai shari’a ya ce gabatar da kasafin kuɗin shekarar 2024, da gwamna Fubara ya yi a gaban ƴan majalisar jihar guda huɗu kacal ya saɓa da kundin tsarin mulkin Najeriya na 1999.

Alkalin ya ce kuɗaɗen kason da gwamnan Jihar Rivers, Siminalayi Fubara yake karɓa daga gwamnatin tarayya tun daga watan Janairun wannan shekara zuwa yanzu ya saɓa doka, kuma dole a dakatar.

A karshe Alkalin ya umarci babban bankin Najeriya CBN, da akanta-janar na ƙasa, da bankin Zenith da bankin Access, da su tabbatar Fubara bai cigaba da amfani da kason jihar na wata-wata ba.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet