Connect with us

Featured

Obasanjo ya bukaci a gaggauta korar shugaban hukumar zabe ta kasa Farfesa Mahmoud Yakubu

Tsohon shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo, ya bukaci a kori Shugaban Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) Farfesa Mahmood Yakubu da wasu manyan jami’an hukumar daga aiki.

Obasanjo ya kuma ba da shawarar a sallami wasu manyan jami’an INEC aiki, ya kuma bukaci a rage tsawon wa’adin shugabancin shugaban hukumar.

Karanta:NIMET ta shawarci masu lalurar numfashi su dauki mataki sakamakon iska mai karfi da za a samu a cikin makonnan

Tsohon shugaban kasar ya yi wannan kira ne a taron Zauren Shugabanci na Chinuwa Achebe da ke Jami’ar Yale a Amurka, a lokcin da yake tsokaci kan zaben shugaban kasa na 2023, wanda ya bayyana a matsayin abin takaici.

Don haka ya ba da shawarar a yi cikakken garambawul ga tsarin yadda ake gadanar da zabe a Najeriya.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet