Connect with us

Featured

CBN zai yi wa ma’aikata 1,000 ritaya, waɗanda za su laƙume naira biliyan 50 a matsayin garatuti

Babban bankin Najeriya CBN, na shirin yi wa ma’aikata kimanin 1,000 ritaya, a wani mataki na gyaran fasalin gudanar da bankin.

Wannan matakin zai ci sama da Naira biliyan 50 a matsayin haƙƙoƙin ma’aikatan da abin ya shafa.

Wata majiya a bankin ta bayyana cewa, matakin ya biyo bayan sake fasalin tsarin gudanar da bankin, da kuma bukatar rage ma’aikata karkashin jagorancin gwamnan bankin Olayemi Cardoso.

A ranar Litinin 02 ga Disamba 2024, Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa, Babban Bankin ya fitar da sanarwa makonni uku da suka gabata cewa, ƙofar yin ritaya kafin lokaci (EPP) a buɗe take, zuwa ranar Asabar 7 ga watan Disamban da muke ciki.

Sai dai damar ba ta shafi ma’aikatan da har yanzu ba a tabbatar da su ba, da kuma wadanda ba su wuce shekara guda da fara aiki ba.

Was jami’an bankin sun bayyana wa Daily Trust cewa, bankin yana da burin yi wa maaikata kimanin 1000 ritaya.

Wasu jami’ai sun bayyana cewa aƙalla ma’aikata 860 ne suka riga suka nemi takardar neman ajiye aikin a halin yanzu.

Wani ma’aikaci ya bayyana cewa, waɗanda ake sa ran ritayarsu suna matakin manajoji ne, musamman wadanda suka yi aiki lokacin tsohon gwamnan bankin, Godwin Emefiele.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet