Connect with us

Featured

Makasudin Ganawar Jakadan Najeriya A Nijar Da Ministan Harkokin Wajen Nijar

Jakadan Najeriya a Nijar, Mohammed Sani Usman, da Ministan Harkokin Wajen Nijar, Bakary Yaou Sangaré, sun gana a Nijar a ranar Larabar nan.

Kafar ActuNiger ta rawaito cewa ganawar tasu ta mayar da hankali ne kan yadda za a magance matsalar tsaro a kan iyakokin ƙasashen biyu masu maƙwabtaka da juna.

“Na zo ne domin tattauna ƙarfafa dangantakarmu. Mutanen Nijar da Najeriya ‘yan’uwa ne, kuma babu abin da zai iya rabu mu,” kamar yadda rahoton na ActuNiger ya ambato jakadan na Najeriya yana cewa.

Masu aikata laifuka irin su ɓarayin daji da ‘yan ta’adda suna addabar mutanen ƙasashen biyu inda inda suke zirga-zirga tsakanin ƙasashen.

A baya dai an kai ruwa rana tsakanin Najeriya da Nijar bayan an yi juyin mulki a Nijar ɗin.

Kuma daga bisani Nijar da Burkina Faso da Mali sun fice daga Ƙungiyar Raya Tattalin Arziƙin Yammacin Afirka ECOWAS da Nijeriya ke jagoranta, inda suka kafa ƙungiyar haɗin kan ƙasashen Sahel na AES.

Duk da haka dai ana ganin ƙasashen masu maƙwabtaka za su buƙaci haɗin gwiwa wajen magance wasu matsaloli musamman waɗanda suka shafi tsaro.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet