Connect with us

Featured

Shugaba Tinubu Zai Fita Ziyarar Aiki Ta Makonni Biyu Kasar Faransa

 

Shugaban Kasa Bola Tinubu a wannan Larabar zai tafi ziyarar aiki ta makonni biyu ƙasar Faransa.

Ta cikin wata sanarwa da mai magana da yawunsa, Bayo Onanuga ya fitar, ta ce a yayin ziyarar shugaban ƙasar zai yi bitar ayyuka da nasarorin gwamnatinsa yayin da ta ke gab da cika rabin zango.

Haka kuma zai duba duba garanbawul ɗin da ya yi da gaggauta ci gaban da ya ke so a samu a shekara da ke tafe.

Tinubu ya ce gwamnatinsa ta samu nasara a fannin tattalin arziki, inda sanarwar ta bayar da misali da bunƙasar asusun ajiyar kuɗaɗen waje da babban bankin ƙasar ya ce ya kai $23.11 biliyan, idan aka kwatanta da $3.99 biliyan da suka ce sun tarar a shekarar 2023.

Shugaban ya bayyyana cewa zai ci gaba da jagorantar al’amuran gwamnatin Nijeriya, a yayin da yake Paris gabanin dawowarsa nan da makonni biyu.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet