Connect with us

Featured

Yan Sanda Sun Gargadi Masu Shirin Gudnar Da Zanga-Zangar A Fadin Kasar Nan

 

Rundunar ‘yan sandan Kasar nan ta yi gargadi kan gudanar da zanga-zangar da wata kungiya mai suna ‘Take It Back Movement’ za ta gudanar a ranar Litinin 7 ga Afrilun 2025 a fadin Jihohin kasar nan, musamman a birnin tarayya Abuja.

Rundunar ta ce ranar 7 ga watan Afrilu, rana ce da gwamnatin tarayya ta ware a matsayin ranar ‘yan sanda ta kasa domin murnar jajircewa da sadaukar da kai da jami’an rundunar ‘yan sandan Najeriya suka yi, inda ta ce zabar ranar da za a gudanar da zanga-zangar da kungiyar ta yi na dauke da wani manufa ta daban.

Wata sanarwa dauke da sa hannun jami’in hulda da jama’a na rundunar (FPRO), ACP Olumuyiwa Adejobi, a ranar Lahadi, ta ce rundunar yan sanda ba ta adawa da amfani da ‘yancin ‘yan kasa na gudanar da taro da zaman lafiya a Nijeriya kamar yadda kundin tsarin mulkin kasa ya tanada.

A cewar sa, sai dai ta damu matuka da dalilin da ya sa aka shirya irin wannan zanga-zangar da aka a wannan rana da ake tunawa da irin gudunmawar da rundunar ‘yan sandan Nijeriya ta bayar wajen samar da tsaro a kasa baki daya.

Rundunar ‘yan sandan karkashin jagorancin babban sufeton ‘yan sanda, IGP Kayode Adeolu Egbetokun, Ph.D., NPM, yayin da yake jaddada aniyar hukumar NPF na gudanar da aikinta yadda ya kamata kamar yadda doka ta tanada da kuma mutunta ‘yancin ‘yan kasa, ya bukaci duk wadanda suka shirya zanga-zangar da kuma daidaikun mutanen da suke da niyyar shiga zanga-zangar da su janye aniyar su.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet