Connect with us

Featured

Fadar Shugaban Ƙasa Ta Ƙaryata Rahotannin Da Ke Cewa An Sauya Shugaban INEC

Fadar Shugaban Kasa ta musanta rahotannin da suke yawo, cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ya sallami Shugaban Hukumar Zaɓe ta Ƙasa mai zaman kanta (INEC), Farfesa Mahmood Yakubu.

Wasu rahotanni da aka yaɗa a safiyar yau Litinin 07 April 2024, sun yi zargin cewa an cire Yakubu daga mukaminsa, inda kuma aka maye gurbinsa da Farfesa Bashiru Olamilekan.

Da yake mayar da martani kan lamarin, Mataimaki na Musamman ga Shugaban Kasa kan Harkokin Sadarwa, O’tega Ogra, ya bayyana labarin a matsayin ƙarya, inda kuma ya bukaci jama’a da su yi watsi da shi.

“Ku yi watsi da duk wani labari na ƙarya da ke yawo game da sauya shugaban INEC,” a cewar Ogra, ta cikin wata sanarwa da ya wallafa a shafin sa na X.

Ya kara da cewa, duk wani mataki ko sanarwa makamancin hakan zai fito ne daga Ofishin Sakataren Gwamnatin Tarayya ko wata majiya ta hukuma.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet