Connect with us

Featured

Bankin Duniya Ya Yi Kasashen Cewa Babu Alamun Raguwar Talauci A Kasar Nan

Bankin Duniya yayi hasashen cewa adadin waɗanda talauci ya yiwa Kamu kazar kuku a Najeriya zai ƙaru zuwa kaso 3.6 cikin ɗari a 2027.

A wani rahoto da bankin ya fitar bayan ganawa tsakaninsa da asusun bada lamuni na duniya IMF ya ce dogaro da Najeriya ta yi kachokan kan man fetur na ɗaya daga cikin dalilin da zai sa tattalin arzikinta ya ci gaba da rarrafe.

Bankin na duniya ya ce har yanzu mahukuntan Najeriya ba su ɗauko hanyar fitar da ingantattun tsare-tsaren tattalin arziki da zasu taimakin talakawa ba.

A cewar bankin abin takaici ne yadda talakawan ƙasashe masu tarin albarkatu ke fama da talauci saboda rashin mayar da hankali daga shugabanni.

Baya ga Najeriya, talakawan jamhuriyar Dimokradiyyar Congo na cikin waɗanda zasu ƙara fadawa cikin ƙangin talauci a 2027.

Bankin ya ce duk da ci gaban da Najeriya ta samu a sauran fannonin da ba na man fetur ba musamman a bara, amma duk da haka babu alamar samun ci gaba a ɓangaren tattalin arzikin talakawa.

Rahoton ya jaddada cewa har yanzu yankin ƙasashen Sahel ne ke kan gaba a talauci a duniya gaba ɗaya, yayinda yankin ke da kaso 80 adadin mutane miliyan 695 na mutanen da ke fama da baƙin talauci.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet