Connect with us

Featured

EFCC Ta Fara Bincikar Mele Kyari Da Wasu Manyan Jami’an NNPC

Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin Kasa ta’annati (EFCC) ta fara gudanar da bincike kan zargin cin hanci da rashawa da wasu manyan jami’an kamfanin man fetur na Najeriya (NNPC Ltd) suka yi, wadanda suka hada da tsofaffin shugabannin biyu, Mele Kyari da Abubakar Yar’adua.

Wasikar mai lamba CR:3000/EFCC/ABJ/HQ/SDC.2/NNPC/VOL.1/698 mai dauke da kwanan watan 28 ga watan Afrilu zuwa ga Manajan Darakta na NNPC, ta nuna hukumar EFCC na neman takardun shaidar biyan albashi da alawus-alawus ga jami’ai 14 da suka hada da wadanda suka yi ritaya.

A cikin wasikar mai taken ‘bukatar ayyukan bincike don samun bayanai’, EFCC ta ce tana gudanar da bincike kan laifin cin zarafin ofis da kuma almubazzaranci da kudade, ta kuma bukaci kamfanin da ya samar da sahihan takardu na gaskiya da ya kunshi ma’aikata na yanzu da na baya.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet