Connect with us

Featured

Hukumomin Saudiyya Sun Hana Sheikh Gumi Shiga Ƙasar

Hukumomi a ƙasar Saudi Arabia sun hana babban malamin addinnin Musulunci a Najeriya, Sheikh Ahmad Gumi shiga ƙasar, domin gudanar da aikin hajjin bana.

Sheikh Gumi wanda ya wallafa a shafinsa na Facebook cewa, gwamnatin Saudiyya ta ba shi bizar shiga ƙasar domin aikin Hajji, amma kuma sai ba a ba shi damar shiga Madina domin fara aikin ibada ba.

Shehin malamin ya nuna godiya ga hukumomin Najeriya, waɗanda suka sha alwashin tuntuɓar hukumomin Saudiyya a kan wannan lamarin.”

Bayanan da BBC ta tattaro sun nuna cewa Sheikh Ahmad Abubakar Gumi na cikin tawagar malaman da hukumar aikin hajjin Najeriya – NAHCON ta ɗauki nauyi domin zuwa aikin hajjin na bana.

Gumi ya isa Madina tare da sauran malamai a ranar Asabar ɗin da ta gabata, da misalin karfe 10:30 na dare, a cikin jirgin sama na kamfani Umza Air, amma da isarsu filin jirgin saman kasar, sai jami’an hukumar shige da fice na Saudiyya suka hana malamin shiga cikin ƙasar.

Bayanai sun nuna cewa a yanzu haka Sheikh Gumi ya koma Najeriya, domin ci gaba da harkokinsa na yau da kullum.

 

 

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet