Connect with us

Addini

Kotu Ta Yanke wa Matashin Da Ya Ƙona Masallata A Kano Hukuncin Kisa

A ranar Litinin ɗin nan 26 ga Mayun 2025, wata babbar kotun shari’ar musulunci da ke Kano ta yanke wa Shafi’u Abubakar, matashin nan da aka tuhuma da ƙona masallata hukuncin kisa ta hanyar rataya, bayan samun shi da aikata laifin kisan.

Al’amarin da ya faru ne a gari Gadan da ke ƙarƙashin Larabar Abasawa da ke ƙaramar hukumar Gezawa a jihar Kano.

A ranar 15 ga watan Mayun 2024 ne matashin ya zuba fetur sannan ya cinna wa mutanen wuta yayin da suke yin sallar Asuba, lamarin da ya janyo da dama daga cikinsu suka kone sannan wasu suka mutu.

An ruwaito cewa lamarin ya faru ne sanadiyyar rikici kan rabon gado tsakaninsa da ƴan uwansa.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet