Connect with us

Featured

Rundunar Sojin Saman Najeriya Ta Tabbatar Da Kai Hari Cikin Kuskure A Jihar Zamfara

Rundunar sojin sama ta Najeirya ta tabbatar da kai hare-hare ta sama a jihar Zamfara, inda tabbatar da mutuwar dakarun sa-kai guda biyu, yayin da take harar ‘yanfashin daji.

A jiya Litinin ne 02 ga watan Yunin 2025, mazauna ƙaramar hukumar Maru suka shaida wa BBC Hausa cewa jirgin yaƙin sojin ya kashe ‘yan sa-kai, yayin da ƙungiyar kare haƙƙi ta Amnesty International ta ce kimanin mayaƙa 20 aka kashe a lokacin da suke bin sawun ‘yanbindigar da suka kai musu hari.

Kakakin rundunar Ehimen Ejodame ya ce hare-haren da suka kai bayan samun bayanan sirri sun yi sanadiyyar kashe ‘yanbindigar 20.

“A martanin da muka mayar cikin gaggawa ranar 31 ga watan Mayu, dakarunmu sun kashe sama da ‘yanta’adda 20 tare da lalata babura fiye da 21,” a cewarsa yayin wani taron manema labarai kamar yadda jaridar Daily Trust ta ruwaito.

Abin takaici kuma shi ne yayin wannan aiki ne kuma ‘yan sa-kai biyu suka rasa rayukansu kuma wasu biyu suka jikkata. Rundunarmu ba ta ji daɗin abin da ya faru ba kan waɗannan jajirtattun mutane kuma muna aiki da hukumomin yankin domin kare rayukan al’umma.”

Sai dai har yanzu mazauna yankin na cewa mutanen da suka mutu a hare-haren kuskuren sun zarta mutum biyu kamar yadda rundunar ta bayyana.

 

 

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet