Connect with us

Featured

Jihohin Najeriya 3 Na Fuskantar Barazanar Ambaliyar Ruwa Daga Madatsar Ruwa Ta Lagdo

Gwamnatocin jihohin Najeriya uku na cikin shirin ko-ta -kwana, sakamakon ƙaruwar fargabar samun ambaliya saboda yiyuwar sakin ruwan madatsar Lagdo ta Kamaru.

Jihohin sun haɗar da Benue da Edo da kuma jihar Bayelsa, waɗanda tuni suka fara shiri don kauce wa barazanar ambaliyar, kamar yadda Jaridar Punch ta ruwaito.

Kodayake ma’aikatar albarkatun ruwa ta Najeriya ta yi watsi da rahotonnin da ke cewa an buɗe madatsar ruwan, tuni jihohin suka fara shirya wa barazanar.

Gwamnatin jihar Benue ta ce ta fara aikin wayar da kan jama’a sakamakon ƙaruwar saukar ruwan sama da ake samu a ƴan kwanakin nan.

Jami’ar yaɗa labarai na hukumar bayar da agajin gaggawa ta jihar, Tema Ager ta ce gwanatin jihar na jiran umarni daga ma’aikatar albarkatun ruwa ta ƙasar.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetRadissonbetsweet bonanzasweet bonanzapadişahbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetholiganbetholiganbetholiganbetmarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetcasibomcasibomcasibomholiganbetholiganbetjojobetjojobet sssjojobet güvenlikjojobet güvenlikjojobetholiganbetholiganbetjojobetcasinolevantimajbetsekabetjojobetjojobet girişgrandpashabetgrandpashabetTürkiyenin Casino Sitelerivdcasinograndpashabetgrandpashabet girişGrandpashabetsahabetjojobet erişimgrandpashabetjojobetmatbetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişDeneme Bonusujojobetjojobetjojobet