Connect with us

Featured

Luka Modric Zai Koma AC Milan Bayan Gasar Fifa C’World Cup — Allegri

A ranar Litinin 07 ga Yuli 2025, Kocin AC Milan, Massimiliano Allegri ya bayyana cewa kyaftin din ƙasar Croatia, Luka Modric, zai koma ƙungiyar AC Milan daga Real Madrid bayan gasar Club World Cup.

Modric, wanda zai cika shekaru 40 a watan Satumba, ya koma Real Madrid daga Tottenham a shekarar 2012, yayin da tun farkon watan Yuni ake danganta shi da komawa ƙasar Italiya, bayan ya sanar da cewa zai bar Real Madrid da zarar kwantiraginsa ya ƙare.

Yanzu dai Real Madrid za ta kece raini da Paris Saint-Germain a wasan kusa da na ƙarshe na Club World Cup ranar Laraba 09 ga Yuli, yayin da za a buga wasan ƙarshe ranar 13 ga Yuli, 2025.

“Zai iso a watan Agusta,” in ji Allegri yayin taron manema labarai na farko tun dawowarsa matsayin kocin Milan.

“Ɗan wasa ne mai ban mamaki kuma mai matuƙar muhimmanci. Bai kamata mu cika magana a kansa ba.”

Allegri ya dawo AC Milan, bayan jagorantar su lashe gasar Serie A a shekarar 2011, a shekararsa ta farko tsakanin 2010 da 2014.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet