Connect with us

Featured

Gwamnatin Yobe Ta Buɗe Kasuwanni Biyu Daga Cikin Ukun Da Ta Rufe a Kwanakin Baya

Gwamnan Jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya sanar da sake buɗe wasu kasuwanni biyu daga cikin uku da aka rufe a baya saboda matsalolin tsaro.

Wannan sanarwar ta fito ne a ranar Talata 22 ga Yuli, bayan wani taron kwamitin tsaro da aka gudanar domin duba matakan da aka ɗauka don magance ƙalubalen tsaro a jihar.

Gwamna Buni ya samu wakilcin Mataimakin Gwamna, Idi Barde Gubana a wajen taron.

Da yake wa manema labarai bayani kan abin da aka cimma a taron, Mai Baiwa Gwamnan Shawara kan Harkokin Tsaro, Birgediya Janar Dahiru AbdulSalam (rtd), ya ce an yanke shawarar sake buɗe kasuwannin ne sakamakon ingantuwar yanayin tsaro.

Ya ce, “An buɗe kasuwanni biyu saboda an samu ingantuwar tsaro.

“Kasuwannin da aka sake buɗewa su ne Kasuwar Buni Yadi ta mako-mako da Kasuwar Kukurate,” a cewarsa.

 

 

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet