Connect with us

Featured

Ƙasar Australia Za Ta Haramtawa Yara Ƴan Ƙasa Da Shekara 16 Amfani Da YouTube

Gwamnatin Australia na shirin amfani da sabbin dokokin sada zumunta domin haramta wa yara ‘yan ƙasa da shekara 16 amfani da dandalin kallon bidiyo na YouTube, kamar yadda Ministan Sadarwa, Anika Wells, ta bayyana a ranar Laraba 30 ga Yuli.

Minista Wells ta ce, ƙididdiga ta tabbatar da cewa hudu cikin goma na yara a Australia sun taba ganin abubuwan cutarwa ko masu muni a YouTube, daya daga cikin shafukan yanar gizo mafi yawan masu ziyarta a duniya.

“Za mu fi son yara su gane su wanene su, kafin dandalin sada zumunta ya bayyana musu konsu su wanene,” in ji ta.

Tun a bara ne gwamnatin Australia ta bayyana cewa tana aiki da wata doka da za ta haramta wa yara ƙasa da shekara 16 amfani da Facebook, TikTok, da Instagram.

A baya, gwamnati ta nuna cewa za a ware YouTube daga cikin jerin dandalan da za a haramta, duba da yadda ake amfani da shi a cikin ajujuwa.

Sai dai Firayim Minista Anthony Albanese a ranar Laraba ya ce:

“Matasa ƴan ƙasa da shekara 16 ba za su samu damar bude asusun YouTube ba. Haka zalika ba za su iya bude asusu a Facebook, Instagram, Snapchat, TikTok da X da sauran su ba.”

Ya kara da cewa: “Muna so iyaye da dangin Australiya su sani cewa muna tare da su.”

Albanese ya amince cewa dokar ba zaba tsaurara matakai wajen aiwatarwar da dokar ba — kamar yadda ake da dokoki a kan giya amma ba a cika tsaurara su ba — amma hakan shi ne abin da ya dace a yi.

 

 

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet